December 23, 2024

Lai Ching-te ya samu nasara a zaben Taiwan

Lai Ching-te #LaiChing-te

Mataimakin shugaban kasa mai barin gado Lai Ching-te, na jam’iyyar Democratic Progressive Party (DPP), ya samu kashi 41.6% na kuri’un da akada a  kashi 60% na rumfunan zabe da aka kirga. Babban abokin hamayyarsa Hou Yu-ih, mai shekaru 66, dan takarar jamiyyar KMT dake kusantar China, ya samu kashi 33.2%.Yayin da  dan takara na uku, Ko Wen-je, mai shekaru 64, daga karamar jam’iyyar Taiwan People’s Party (TPP) , ya zo na uku da kashi 25.3%.

Leave a Reply